Sadiq Saleh – Yalon Kati (Official Video) 2023 Video Mp4 Download
Sadiq Saleh ya saki bidiyon sabuwar wakar sa mai taken suna “Yalon Kati” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Darasul Auwal” na shekarar 2023.
Download and enjoy your day today

Yalon Kati